283 B
283 B
amma waɗanda ke jiran Yahweh
"amma waɗanda suka dogara ga Yahweh"
zasu gãji ƙasar
Ana maganar mallakar ƙasar kamar ana karɓa azaman gado. AT: "za su karɓi ƙasar a matsayin mallakarsu" ko "za su zauna lafiya a ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)