ha_tn/psa/037/005.md

446 B

Ka miƙa hanyoyinka ga Yahweh

Anan "bada hanyoyinku" wani karin magana ne wanda yake nufin roƙon Yahwehya mallaki rayuwarku. AT: "Nemi Yahweh ya jagoranci ayyukanku a rayuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

zai yi abu a madadinka

Wannan don wakiltar wani a cikin lamuran shari'a. Anan, lokacin da mutum ya dogara ga Yahweh, zai kare mutumin kuma ya ba da adalci ga mutumin. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)