ha_tn/psa/037/001.md

513 B

Kada ka damu da masu mugunta

"Kada ku bari mugayen mutane su bata muku rai" ko kuma "Kada ku damu da abin da mugayen mutane suke yi"

Gama zasu bushe da wuri kamar ciyawa, su kuma yanƙwane kamar korayen tsire-tsire

Ana magana game da masu aikata mugunta kamar ciyawa ne da tsire-tsire waɗanda suka bushe suka mutu a lokacin zafi. Wadannan kwatancen biyu duk suna nufin zasu mutu. AT: "mutu" ko "zo ƙarshe" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])