ha_tn/psa/035/024.md

319 B

kada ka bar su suyi murna a kaina

"kar ka bari su yi murna saboda ina wahala"

Bari waɗanda ke cakuna ta a rufe su da kunya da ƙasƙanci

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Bari ku sa sutura da kunya ku wulakanta waɗanda ke fifita kansu a kaina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)