ha_tn/psa/035/021.md

552 B

Sun buɗe bakunansu da girma gãba da ni

Dalilin da yasa suke buda bakinsu shine su tuhumi marubucin. AT: "Suna yi min ihu don su zarge ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Ka tãda kanka ka kuma farka domin ka kare ni

Wannan baya nufin Allah yana bacci. Marubucin yana son Allah ya shiga tsakani. Duk kalmomin guda biyu suna da ma'ana iri ɗaya kuma suna jaddada gaggawar wannan buƙatar. AT: "Ina jin kamar kuna barci! Ku farka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])