ha_tn/psa/035/017.md

277 B

Yahweh, har yaushe zaka duba?

Wannan tambayar tana nuna cewa marubucin yana son Allah ya daina duban sa kawai kuma ya fara taimaka masa. AT: "har yaushe za ku kalle su kawai suna yin wannan?" ko "yaushe zaka taimake ni?" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)