ha_tn/psa/035/013.md

255 B

na sanya tsummokara

"Na nuna cewa ina bakin ciki"

Na yi tafiya cikin ƙunci domin ɗan'uwana

Marubucin ya yi baƙin ciki kamar mahaifiyarsa ta mutu. AT: "Na yi baƙin ciki kamar mahaifiyata ta mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)