ha_tn/psa/035/007.md

592 B

Bari halakarwa ta auko masu ba zato

Ana maganar hallaka kamar wata dabba ce mai haɗari da za ta auka musu ba zato ba tsammani. AT: "Bari a hallaka su kwatsam" ko "Ka ba su mamaki saboda ka halakar da su kwatsam" (Duba [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Bari su faɗa ciki

Wannan kwatancen iri ɗaya ne kamar yadda yake a aya ta 7. Yanar gizo an yi niyyar kama marubuci. AT: "Bari su faɗa cikin ramin da suka tono mini" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])