ha_tn/psa/035/004.md

458 B

Bari su waɗanda ke neman raina su ji kunya su kuma faɗi

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Bari Yahweh ya kunyata kuma ya tozarta waɗanda suke neman raina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Bari waɗanda ke shirin cuta na a juyar da su a kuma hargitsa su

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki.AT: "Bari Yahweh ya juya ya kunyata waɗanda ke shirin cutar da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)