446 B
446 B
Ka ɗauki garkuwarka ƙarama da babba
Marubucin ya bayyana Allah a matsayin jarumi wanda ke shirya kansa don yaƙi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
ka ce da raina
Wannan yana nufin marubuci. AT: "ku ce mini" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
Ni ne cetonka
Ana iya bayyana wannan ba tare da jimla ba. AT: "Ni ne mai cetonka" ko "Zan cece ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)