ha_tn/psa/034/021.md

717 B

Mugunta zata kashe mai mugunta

An bayyana mugunta kamar mutum ne wanda zai iya kashe mutane. AT: "Mugayen ayyukan mugaye zasu kashe su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Waɗanda suka ƙi masu adalci za a hallakar da su

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai la'ane waɗanda suka ƙi adalai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Babu ɗaya daga cikin waɗanda ke neman mafaka wurinsa da za a kaya

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Hakanan za'a iya bayyana shi a cikin tsari mai kyau. AT: "Yahweh zai gafarta wa duk wanda ya dogara gare shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-litotes]])