ha_tn/psa/034/018.md

804 B

masu karyayyar zuciya

Wannan sanannen sifa ne wanda ke nufin mutanen da suka karai. Ana magana da baƙin ciki mai zurfi kamar zuciyar mutum ta karye. AT: "mutanen da suke cikin bakin ciki sosai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]])

waɗanda aka ƙuntatawa a cikin ruhu

Mutanen da suka yi sanyin gwiwa ana maganarsu kamar ana murkushe ruhunsu. AT: "mutanen da suka karai a zuciya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ya kare dukkan ƙasusuwansa, babu ko ɗaya daga cikinsu da za a karya

A nan "duk ƙasusuwansa" na zahiri ne, amma kuma yana nuna cewa Yahweh yana kula da duka mutumin. AT: "Ya tanada masa cikakkiyar kariya, ba zai cutar da shi ta kowace hanya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)