ha_tn/psa/034/015.md

520 B

Idanun Yahweh suna bisa masu adalci

Anan “idanun Yahweh” suna nuni ne ga lura mai kyau. "Masu adalci" na nufin ga mutanen kirki. AT: "Yahweh yana lura da mutanen kirki" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]])

kunnuwansa suna karkatawa zuwa ga kukansu

Anan Yahweh yana wakiltar “kunnuwansa”. Don fuskantarwa zuwa wani abu yana nufin kula da shi. AT: "yana kula da kukansu" ko "yana amsa kukansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)