ha_tn/psa/034/010.md

228 B

amma waɗanda suka nemi Yahweh baza su rasa kowanne abu mai kyau ba

Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: "koyaushe suna samun kyawawan abubuwan da suke buƙata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)