ha_tn/psa/034/001.md

173 B

Yabonsa zai kasance a bakina

Anan "a bakina" yana nufin Dauda yana magana game da Yahweh. AT: "Zan yabe shi da ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)