ha_tn/psa/033/020.md

401 B

Muna jiran Yahweh

A nan “jira” wani karin magana ne da ke nufin amana. AT: "Mun dogara ga Yahweh" ko "Muna fatan Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

shi ne taimakonmu da kuma garkuwarmu

Anan ana magana da Yahweh kamar garkuwa ne wanda ke kare sojoji a yaƙi. AT: "shi ne mataimakinmu kuma yana kiyaye mu kamar garkuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)