403 B
403 B
Babu sarkin da zai tsira sabili da yawan runduna
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Babban runduna ba abin da ke ceton sarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Doki tsaro ne na banza domin nasara
Anan "doki" yana wakiltar mafi ƙarfi daga rundunar. AT: "Samun sojoji da dawakai masu ƙarfi ba ya samar da tsaro" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)