ha_tn/psa/033/013.md

379 B

ya ke shirya zuciyarsu dukka

A nan "zukata" suna nufin tunanin waɗannan mutane. Marubucin yayi magana game da Yahweh yana shiryar da tunanin mutane kamar shi maginin tukwane ne wanda yake tsara kwano. AT: "yana jagorantar tunaninsu kamar yadda maginin tukwane yake tsara kwano" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])