491 B
491 B
Yahweh yana lalatar
Yahweh yana halakarwa" ko "Yahweh na karya"
shirye-shiryen zuciyarsa ga dukkan tsararraki
Kalmar bacewa "tsayawa" ana nuna ta. AT: "tsare-tsaren zuciyarsa suna tsaye ga tsararraki duka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
Mai albarka ce al'ummar
A nan "al'umma" tana nufin mutanen ƙasar. AT: "Masu albarka ne mutanen ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
da Yahweh ne Allahnta
"waɗanda ke bauta wa Yahweh kamar Allah"