ha_tn/psa/033/007.md

416 B

ya ajiye tekuna cikin ɗakunan ajiya

Marubucin ya bayyana yadda aka halicci tekuna kamar Allah ne ya sa su a ɗakin ajiya. AT: "yana sanya tekuna a wurinsu, kamar yadda mutum yake sanya hatsi a cikin ma'ajiya" (Duba: figa_metaphor)

Bari dukkan ƙasar taji tsoron Yahweh

A nan "tsaya cikin tsoro" wani karin magana ne da ke nufin "ku firgita." AT: "girmama shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)