ha_tn/psa/033/004.md

677 B

Gama maganar Yahweh mai adalci ce

Anan ana amfani da "madaidaiciya" a matsayin kwatanci don abin da yake gaskiya ne. AT: "Yahweh yana aikata abin da ya ce zai yi koyaushe" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yana ƙaunar adalci da shari'a

Waɗannan sunayen na ƙila za a iya bayyana su azaman ayyuka. AT: "Yana son yin abin da ke daidai da adalci" ko "Yana son waɗanda suke yin abin da ke daidai da adalci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Da maganar Yahweh aka hallici sammai

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Ta amfani da maganarsa, Yahweh ya halicci sammai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)