ha_tn/psa/033/001.md

251 B

Yi farinciki cikin Yahweh,

Anan "a cikin Yahweh" yana nufin abin da Yahweh ya yi musu. "Ku yi murna saboda abin da Yahweh ya yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Yin yabo ya dace ga adalai

"yabon Yahweh ya dace da mutanen kirki"