471 B
471 B
Ka juyar da makokina zuwa rawa
Al’ada ce Yahudawa suna rawa lokacin da suke farin ciki sosai. Ana iya bayyana sunayen suna "makoki" da "rawa" azaman kalmomin aiki. AT: "Kun sa ni na daina makoki kuma na yi rawa da murna maimakon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
sanya mani rigar farinciki
Marubucin yayi maganar farin ciki kamar dai tufa ce da zai iya sanyawa. AT: "ya sa ni farin ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)