ha_tn/psa/030/009.md

602 B

Wacce riba ce ke cikin mutuwata, idan na gangara cikin kabari?

Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa ba zai da kima a wurin Allah ba idan ya mutu. AT: "Babu fa'ida idan na mutu na gangara zuwa kabari." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ko turɓaya zata yabe ka? Zata furta tabbatattun amincinka?

Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don ya nanata cewa gawarsa da lalatacciyar jikinsa ba za su iya yabon Allah ba. AT: "Tabbas ƙurar ba za ta yabe ku ba ko ta gaya wa wasu game da amincinku ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)