ha_tn/psa/030/006.md

339 B

Ba zan jijjigu ba

Kalmar "girgiza" kwatanci ne na shan kashi. AT: "Ba wanda zai ci ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka kafa ni kamar ƙaƙƙarfan tsauni

Ana maganar tsaron marubuci kamar shi tsauni mai ƙarfi. AT: "kun sanya ni amintacce kamar babban tsauni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)