ha_tn/psa/030/001.md

362 B

gama ka tã dani sama

Marubucin yayi maganar Allah ne ya tseratar dashi ya kuma tsare shi daga mutuwa kamar Allah ne ya tsamo shi daga rijiya mai zurfi. AT: "kun cece ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

in gangara ƙasa zuwa kabari

“Kabari” yana wakiltar mutuwa. AT: "daga mutuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)