ha_tn/psa/029/006.md

1002 B

Yana sa Lebanon tayi tsalle kamar ɗan maraki

Ana maganar ƙasar Lebanon tana girgiza kamar ana kiran ɗan maraƙi tsalle. Wannan yana nanata cewa lokacin da Yahweh yayi magana, ƙarfin sautinsa yana girgiza ƙasa. AT: "Ya sa ƙasar Lebanon ta girgiza kamar ɗan maraƙi yana tsalle" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Siriyon kamar ɗan shanu

Kalmomin "ya sanya" da "tsallake" ana fahimtar su daga jimlar farko. Za a iya maimaita su a nan. Ana maganar kasan Siriyon girgiza kamar wani saurayi ne da ke tsalle. Wannan yana nanata cewa lokacin da Yahweh yayi magana, ƙarfin sautinsa yana girgiza ƙasa. AT: "yana sanya Sirion tsallake kamar ɗan ƙaramin shanu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

Muryar Yahweh na aikar da harshen wuta

Duk faruwar “murya” anan suna wakiltar Yahweh yana magana. AT: "Idan Yahweh yayi magana sai ya sa walƙiya ta haskaka a sama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)