ha_tn/psa/029/003.md

720 B

An ji muryar Yahweh har bisa ruwaye

Muryar Allah ta fi duk sauran sautuka da kara. Ana iya jin sautin akan wasu manyan sautuka kamar sautin ruwaye. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Lokacin da Yahweh yayi magana muryarsa ta fi ta bakin teku ƙarfi" ko kuma "Yahweh ya fi ƙarfi fiye da sautin ruwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Allah maɗaukaki ya yi tsawa

Wannan yana magana ne game da Allah yana magana kamar sauti na tsawa. Kamar dai sautin aradu, ana iya jin muryar Yahweh a manyan wurare. AT: "Muryar Allah mai ɗaukaka tana da ƙarfi kamar tsawa" ko "Idan Allah mai ɗaukaka ya yi magana sai ya yi ta daka kamar tsawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)