ha_tn/psa/029/001.md

530 B

Bada yabo ga Yahweh domin ɗaukakarsa da ƙarfinsa

Sunayen "ɗaukakar" da "ƙarfi" ana iya bayyana su azaman sifofi. AT: "ku yabi Yahweh saboda yana da ɗaukaka da ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ba Yahweh ɗaukakar da ta cancanci sunansa

Cikakken sunan "ɗaukakar" za a iya bayyana shi azaman aiki ko sifa. AT: "Ku girmama Yahweh kamar yadda sunansa ya cancanci" ko "Yi shelar cewa Yahweh ɗaukaka ne kamar yadda sunansa ya cancanci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)