ha_tn/psa/028/009.md

507 B

gãdonka

Wannan yana magana ne game da mutanen Allah kamar suna wani abu da Allah ya gada. AT: "mallakinku" ko "waɗanda ke nasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Ka zama makiyayinsu ka kuma ɗauke su har abada

Marubucin yayi magana game da Yahweh kamar dai shi makiyayi ne kuma mutanen tumakinsa ne. Makiyayi zai iya ɗaukar tunkiya idan tana bukatar taimako ko kariya. AT: "Ku zama kamar makiyayinsu kuma ku kiyaye su har abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)