ha_tn/psa/028/006.md

536 B

domin ya ji muryar kukana

Anan "sauti" yana wakiltar abin da marubucin ya faɗi. AT: "ya ji abin da na fada lokacin da na roke shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Yahweh ne ƙarfina

Bayyanar sunan "ƙarfi" ana iya bayyana shi da "ƙarfi." AT: "Yahweh yana ƙarfafa (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Yahweh ne karfin mutanensa

Bayyanar sunan "ƙarfi" ana iya bayyana shi da "ƙarfi." AT: "Yahweh yana sa mutanensa su yi ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)