ha_tn/psa/028/003.md

648 B

Kada ka kawar dani tare da

Ana magana game da azabtar da mutane kamar Allah yana jan su. A cikin wannan kwatancin Yahweh na iya jan su zuwa kurkuku, ƙaura, ko mutuwa. AT: "Kada ku cire ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

su bisa ga aikin hannuwansu

Anan "hannaye" suna wakiltar abin da mutum yayi. AT: "abubuwan da suka aikata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

mayar masu bisa ga ladarsu

"ka basu abinda suka cancanta"

basu gane da ayyukan Yahweh ba

Anan “hannaye” suna wakiltar abin da Yahweh ya yi ko ya halitta. AT: "abin da ya halitta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)