ha_tn/psa/028/001.md

742 B

zan harɗe da waɗanda ke gangarawa zuwa kabari

Ana maganar mutanen da suka mutu kamar suna gangarawa zuwa kabari. AT: "Zan mutu kamar waɗanda suke cikin kabari" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kaji ƙarar roƙona

Anan "sauti" yana nufin abubuwan da ya nema. AT: "Ku ji roƙona mai ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tãda hannuwa na zuwa wurinka mai tsarki

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) idan Dauda ya rubuta wannan, to wannan yana nufin alfarwar da Allah ya gaya wa mutanensa su kafa don su bauta masa a can, ko kuma 2) idan mutum ya rubuta wannan bayan zamanin Dauda, to marubuci yana magana ne game da haikalin da ke Yerusalem. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)