501 B
501 B
Damuwoyin zuciyata sun yawaita
Anan “zuciya” tana wakiltar motsin mutum. AT: "Na kara shiga damuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ka tsamo ni daga nawayata
"Ka fitar da ni daga wahalata." Wannan yana magana ne game da damuwa kamar dai wuri ne da za'a fito da mutum daga ciki. AT: "Ka cece ni daga wahalata" ko "sauƙaƙa min wahalata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
suna ƙina da ƙiyayya mai zafi
"sun ƙi ni da ƙiyayya" ko "sun ƙi ni sosai"