ha_tn/psa/025/014.md

739 B

Abokantakar Yahweh na ga waɗanda ke girmama shi

"Yahweh aboki ne ga waɗancan." Wasu suna fassara shi kamar yadda "Yahweh ya yarda da su." Amincewar da ya yi musu ya nuna irin abokantakar da yake da su.

Idanuna suna bisa Yahweh koda yaushe

Anan "idanu" suna wakiltar kallo. Ana nuna cewa yana neman taimakon Yahweh. AT: "A koyaushe ina neman Yahweh don ya taimake ni" ko "Kullum na dogara ga Yahweh don ya taimake ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

gama zaya ƙuɓutar da sawayena daga tarko

Raga tarko ne. Ana maganar mutumin da ke cikin haɗari kamar ana sa ƙafafunsu cikin taru. AT: Zai cece ni daga haɗari "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)