549 B
549 B
Wane ne mutumin dake tsoron Yahweh?
Wannan tambaya ta gabatar da "mutumin da ke tsoron Yahweh" a matsayin sabon batun. AT: "Zan ba ku labarin mutumin da ke tsoron Yahweh." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)
Ubangiji zaya umarce shi a hanyar da zaya zaɓa
Yakan koya wa mutane yadda ya kamata su kasance ana maganarsu kamar Yahweh yana koya wa mutane hanya ko hanyar da za su bi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Rayuwarsa zata bi ta hanya mai kyau
"Allah zai sa ya ci gaba" ko "Allah zai sa su ci gaba"