ha_tn/psa/025/004.md

530 B

Ka bayyana mani hanyarka, Yahweh; koya mani tafarkinka

Duk maganganun guda biyu ma'anarsu daya. An yi maganar Allah yana koya wa mutum yadda ya kamata su nuna kamar yana nuna wa mutum hanyar da mutum zai bi ne. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

Bishe ni cikin gaskiyarka ka kuma koyar dani

Jagora da koyarwa ma'anarsu daya, bada umarni. AT: "Ku umarce ni da in gudanar da rayuwata ta hanyar bin gaskiyarku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)