ha_tn/psa/025/001.md

891 B

A gare ka, Yahweh, na miƙa raina

Jimlar "ɗaga rayuwata" kwatanci ne. Zai yiwu ma'anoni su ne 1) marubuci ya ba da kansa ga Yahweh, wanda ke nufin ya dogara gaba ɗaya ga Yahweh. AT: "Na ba da kaina gare ku" ko 2) yana yin addu'a da sujada ga Yahweh. AT: "Ina yi muku sujada ina kuma kaunar ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Kar ka bari a wulaƙanta ni

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kada ku bar magabtana su wulakanta ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Duk wanda yasa begensa a kan kada shi kunyata bari waɗanda suke aikata makirci babu dalili su ji kunya

"Kada ka bari wadanda suke fatan ka su wulakanta." Wulakanci na iya zuwa idan an kayar da abokan gaba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Kada ku bar makiya su ci galaba kan wadanda suke fatan ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)