ha_tn/psa/024/009.md

496 B

Tãda kanku, ku ƙyamare; ku tashi, madawaman ƙofofi

Hanyoyi guda biyu suna da kamanceceniya da ma'ana. Kalmomin "ƙofofi" da "ƙofofi" suna nuni ga ƙofar haikalin. Marubucin yana magana ne da ƙofofin kamar suna mutum. Mai tsaron ƙofar ne zai buɗe ƙofofin. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Zabura 24: 7. AT: "Ku buɗe, ku ƙofofin dā" ko "Buɗe waɗannan tsoffin ƙofofin" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]])