ha_tn/psa/024/007.md

546 B

Tãda kanku, ku ƙyamare

Hanyoyi guda biyu suna da kamanceceniya da ma'ana. Kalmomin "ƙofofi" da "ƙofofi" suna nuni ga ƙofar haikalin. Marubucin yana magana ne da ƙofofin kamar suna mutum. Mai tsaron ƙofar ne zai buɗe ƙofofin. AT: "Ku buɗe, ku ƙofofin dā" ko "Buɗe waɗannan tsoffin ƙofofin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Yahweh, mai ƙarfi da girma; Yahweh, mai girma cikin yaƙi

Marubucin yayi magana game da Yahweh kamar jarumi ne mai ƙarfin yaƙi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)