ha_tn/psa/024/005.md

753 B

Zai karɓi albarka daga wurin Yahweh

Kalmar "ya" ba tana nufin wani takamaiman mutum ba. Yana nufin wadanda suke da tsarkakakkiyar zuciya da aka ambata a ayar da ta gabata. Ana iya bayyana sunan 'albarka' a matsayin fi'ili. AT: "Yahweh zai albarkace su" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-genericnoun]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

adalci daga Allah na cetonsa

Kalmar "adalci" za a iya bayyana a matsayin "mai adalci." Kuma, "ceto" za'a iya bayyana azaman "ajiyewa." AT: "Allah zai yi masa adalci kuma ya cece shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

neman fuskar Allah na Yakubu

Anan “fuska” tana nufin mutum duka. AT: "Allah na Yakubu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)