ha_tn/psa/024/003.md

558 B

Wane ne zai haura tsaunin ... wurinsa mai tsarki?

Duk waɗannan tambayoyin suna nufin abu ɗaya ne. Mai magana yana tambaya game da wanda aka yarda ya je ya bauta wa Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

tsaunin Yahweh

Wannan yana nufin Tsaunn Sihiyona a Yerusalem.

da hannuwa masu tsarki

Kalmar nan “hannu” tana wakiltar abin da mutum yake yi. Don “hannayensa” su zama masu tsabta yana nufin ya yi abin da yake dai-dai. AT: "wanda ya aikata abin da yake dai-dai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)