ha_tn/psa/024/001.md

605 B

da dukkan cikarta

Cikakken sunan "cika" ana iya bayyana shi da kalmar aikatau "cika." AT: "duk abin da ya cika shi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Gama ya gina ta a bisa tekuna ya kuma ƙafa ta a bisa koguna

Anan "kafa shi akan tekun" da kuma "kafa shi akan rafuka" ma'ana abu ɗaya dai-dai. Ibraniyawa na lokacin sun yi imanin cewa ƙasarsu tana da goyan bayan ruwaye da zurfafan koguna. AT: Gama ya kafa harsashin gininsa a kan tekuna kuma ya gina shi a kan zurfin ruwa "(Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])