ha_tn/psa/023/005.md

568 B

Ka shirya teburi

Teburi yana wakiltar biki saboda mutane zasu sanya duk abincin akan teburi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a gabana a fuskar maƙiyana

Ma'ana anan shine marubuci baya damuwa da makiyansa domin shi babban baƙon Ubangiji ne sabili da haka kariya daga cutarwa. AT: "duk da kasancewar magabtana"

ƙoƙona ya cika har yana zuba

A nan kopin giya wanda yake malala yana wakiltar albarkatu masu yawa. AT: "Kun cika ƙoƙona sosai har ya malalo" ko "Kuna ba ni albarkoki da yawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)