ha_tn/psa/023/003.md

404 B

Ya maido da raina

Wannan yana nufin Allah yana sanya mutum mai rauni da gajiya ya zama mai ƙarfi ya sake hutawa.

yana bishe ni ta tafarku madaidaita

Nuna wa mutum yadda zai rayu a hanyar da za ta faranta wa Allah rai ana maganarsa kamar makiyayi ne da ke nuna tunkiya madaidaiciyar hanyar da za ta bi. AT: "Ya nuna min yadda ake rayuwa dai-dai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)