ha_tn/psa/022/028.md

622 B
Raw Permalink Blame History

Gama mulki na Yahweh ne

"Gama mulki na Yahweh ne." Anan “mulki” yana wakiltar sarautar Allah a matsayin sarki. AT: "Gama Yahweh sarki ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

shi yake mulki bisa al'ummai

Anan “alummai” suna wakiltar mutanen ƙasashe. AT: "yana mulkin mutanen al'ummai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dukkan su masu gangarawa zuwa turɓaya ... su waɗanda baza su iya adana rayyukansu ba

Dukkansu jimlolin suna nufin rukuni ɗaya. Dukkansu suna nufin dukkan mutane saboda dukka mutane zasu mutu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)