650 B
650 B
Tsanantattu za su ci su ƙoshi
Wannan yana nufin abincin zumunci wanda ke faruwa bayan marubucin ya miƙa wa Allah hadayu waɗanda ya alkawarta. Zai gayyaci waɗanda suke wahala su ci naman hadayarsa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Bari zukatanku su rayu har abada
Anan “zukata” suna wakiltar mutum duka. AT: "Za ku rayu har abada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)
zasu tuna su kuma juyo ga Yahweh
Farawa don yin biyayya da Yahweh ana magana ne kamar mutane suna juyawa zuwa ga Yahweh a zahiri. AT: "zan tuna da Yahweh kuma mu yi masa biyayya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)