ha_tn/psa/022/020.md

206 B

Ka kuɓutar da raina

Anan “kurwa” tana nufin mutum duka. AT: "Ka cece ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

raina ɗaya

"rayuwata mai tamani" ko "rai daya tilo da nake da shi"