ha_tn/psa/022/016.md

595 B

Gama karnuka suka zagaye ni

Marubucin yayi magana akan abokan gaba kamar karnuka. Makiyansa suna zuwa kusa da shi kamar yadda karnukan daji suke yi wa dabba mai mutuwa. AT: "Maƙiyana kamar karnukan da suka kewaye ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

taron masu aikata mugunta

"gungun masu aikata mugunta" ko "gungun masu aikata mugunta"

suka huda hannuwana da ƙafafuna

Wannan yaci gaba da kwatancin kare. Marubucin yana magana ne game da abokan gaba kamar karnuka ne masu cizon hannu da kafafunsa da haƙoransu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)