ha_tn/psa/022/009.md

547 B

Gama ka fito dani daga mahaifa

Wannan wata hanya ce ta faɗi "kun sa aka haife ni." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Tun daga mahaifa aka jefo ni gare ka

Kalmar "an jefa" hanya ce ta faɗi cewa Yahweh ya kula da shi kamar dai Yahweh ya ɗauke shi a matsayin ɗansa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Ya zama kamar kun karɓe ni daidai lokacin da aka haife ni" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

tun daga mahaifar mahaifiyata

"tun kafin a haifeni"